L. Mah 11:21 HAU

21 Ubangiji Allah na Isra'ila kuwa ya ba da Sihon da mutanensa duka ga Isra'ilawa, suka ci su da yaƙi. Suka kuwa mallaki dukan ƙasar Amoriyawa da mazaunan ƙasar.

Karanta cikakken babi L. Mah 11

gani L. Mah 11:21 a cikin mahallin