L. Mah 11:24 HAU

24 Kai ba za ka mallaki abin da Kemosh, allahnka, ya ba ka mallaka ba? Dukan abin da Ubangiji Allahnmu ya mallakar mana, za mu mallake shi.

Karanta cikakken babi L. Mah 11

gani L. Mah 11:24 a cikin mahallin