L. Mah 11:26 HAU

26 Shekara ɗari uku Isra'ilawa suka yi zamansu a Heshbon da ƙauyukanta, da Arower da ƙauyukanta, da dukan biranen da suke a gefen Kogin Arnon, me ya sa ba ka ƙwace su tun a wancan lokaci ba?

Karanta cikakken babi L. Mah 11

gani L. Mah 11:26 a cikin mahallin