L. Mah 11:31 HAU

31 duk abin da ya fara fitowa daga ƙofar gidana don ya tarye ni, sa'ad da na komo daga yaƙin Ammonawa da nasara, zai zama na Ubangiji, zan kuwa miƙa shi hadaya ta ƙonawa.”

Karanta cikakken babi L. Mah 11

gani L. Mah 11:31 a cikin mahallin