33 Ya karkashe su da mummunan kisa tun daga Arower zuwa yankin Minnit, har zuwa Abel-keramim. Ya cinye biranensu guda ashirin. Da haka Ammonawa suka sha kāshi a hannun Isra'ilawa.
Karanta cikakken babi L. Mah 11
gani L. Mah 11:33 a cikin mahallin