L. Mah 11:35 HAU

35 Sa'ad da ya gan ta sai ya yayyage tufafinsa, ya ce, “Kaito, 'yata, kin karya mini gwiwa, kin zamar mini babban dalilin wahala. Na riga na yi wa'adi ga Ubangiji, ba kuwa zan iya warware shi ba.”

Karanta cikakken babi L. Mah 11

gani L. Mah 11:35 a cikin mahallin