L. Mah 11:7 HAU

7 Amma Yefta ya ce wa dattawan Gileyad, “Ba ku kuka ƙi ni, kuka kore ni daga gidan mahaifina ba? Me ya sa kuka zo wurina a lokacina da kuke shan wahala?”

Karanta cikakken babi L. Mah 11

gani L. Mah 11:7 a cikin mahallin