L. Mah 11:9 HAU

9 Yefta kuwa ya ce musu, “Idan kuka koma da ni gida domin in yi yaƙi da Ammonawa, idan Ubangiji ya ba da su a hannuna, to, zan zama shugabanku.”

Karanta cikakken babi L. Mah 11

gani L. Mah 11:9 a cikin mahallin