L. Mah 12:2 HAU

2 Amma Yefta ya amsa musu, ya ce, “Ni da mutanena mun yi ta jayayya da Ammonawa, na kira ku don ku cece ni, amma ba ku cece ni daga hannunsu ba.

Karanta cikakken babi L. Mah 12

gani L. Mah 12:2 a cikin mahallin