10 Mutanen Yahuza suka ce, “Me ya sa kuka kawo mana yaƙi?”Filistiyawa suka ce, “Mun zo ne domin mu kama Samson, mu yi masa kamar yadda ya yi mana.”
Karanta cikakken babi L. Mah 15
gani L. Mah 15:10 a cikin mahallin