L. Mah 16:20 HAU

20 Ta ce masa, “Ga Filistiyawa a kanka, Samson!”Sai ya farka daga barcinsa, ya ce, “Zan fita kamar yadda na saba yi koyaushe, in miƙe jikina.” Ashe, bai sani ba, Ubangiji ya rabu da shi.

Karanta cikakken babi L. Mah 16

gani L. Mah 16:20 a cikin mahallin