L. Mah 16:23 HAU

23 Shugabannin Filistiyawa kuwa suka taru domin su miƙa babbar hadaya ga allahnsu, Dagon. Suka raira waƙa, suka ce, “Allahnmu ya ba da Samson, maƙiyinmu a hannunmu!”

Karanta cikakken babi L. Mah 16

gani L. Mah 16:23 a cikin mahallin