L. Mah 16:9 HAU

9 Tana kuwa da mutane a laɓe cikin wani ɗaki, sai ta ce masa, “Ga Filistiyawa a kanka, Samson!” Da jin haka, sai ya katse tsarkiyoyi kamar zare idan an sa masa wuta. Asirin ƙarfinsa kuwa bai sanu ba.

Karanta cikakken babi L. Mah 16

gani L. Mah 16:9 a cikin mahallin