L. Mah 18:12 HAU

12 Suka tafi suka kafa sansani a yammacin Kiriyat-yeyarim, birni ne a Yahudiya. Saboda haka ake kiran wurin Mahanedan, wato sansanin Dan, har wa yau.

Karanta cikakken babi L. Mah 18

gani L. Mah 18:12 a cikin mahallin