L. Mah 18:9 HAU

9 Suka ce, “Ku tashi, mu tafi mu fāɗa musu, gama mun ga ƙasar tana da ni'ima ƙwarai. Kada ku zauna ku ɓata lokaci, ku shiga ku mallake ta!

Karanta cikakken babi L. Mah 18

gani L. Mah 18:9 a cikin mahallin