L. Mah 19:10 HAU

10 Amma mutumin bai yarda ya sāke kwana ba, sai ya tashi shi da ƙwarƙwararsa suka kama hanya. Ya kai daura da Yebus, wato Urushalima ke nan. Yana tare da jakinsa biyu da ya yi musu shimfiɗa, da ƙwarƙwararsa.

Karanta cikakken babi L. Mah 19

gani L. Mah 19:10 a cikin mahallin