L. Mah 19:22 HAU

22 Sa'ad da suke cikin jin daɗin ci da sha, 'yan iskan da suke birnin suka zo suka kewaye gidan, suka yi ta bubbuga ƙofar, suka ce wa tsohon, “Ka fito mana da mutumin da ya zo gidanka don mu yi luɗu!”

Karanta cikakken babi L. Mah 19

gani L. Mah 19:22 a cikin mahallin