L. Mah 19:6 HAU

6 Su biyu kuwa suka zauna suka ci suka sha tare. Har yanzu mahaifin mace ya sāke ce masa, “Ina roƙonka ka ƙara kwana, ka saki jikinka ka more.”

Karanta cikakken babi L. Mah 19

gani L. Mah 19:6 a cikin mahallin