L. Mah 19:8 HAU

8 A rana ta biyar, sai mutumin ya tashi da wuri don ya tafi amma mahaifin macen ya ce masa, “Ka zauna ka ci abinci tukuna har rana ta yi sanyi.” Dukansu biyu suka zauna suka ci tare.

Karanta cikakken babi L. Mah 19

gani L. Mah 19:8 a cikin mahallin