L. Mah 2:18 HAU

18 Sa'ad da Ubangiji ya naɗa musu mahukunci, yakan taimake shi, ya kuwa cece su daga abokan gāba dukan kwanakin mahukuncin. Gama Ubangiji ya ji ƙansu saboda nishinsu, da zaluncin da ake yi musu.

Karanta cikakken babi L. Mah 2

gani L. Mah 2:18 a cikin mahallin