L. Mah 2:23 HAU

23 Don haka Ubangiji ya bar waɗannan al'ummai, bai kore su nan da nan ba, bai kuma ba da su ga Joshuwa ba.

Karanta cikakken babi L. Mah 2

gani L. Mah 2:23 a cikin mahallin