L. Mah 20:25 HAU

25 Mutanen Biliyaminu kuwa suka fito daga birnin suka hallakar da mutum dubu goma sha takwas (18,000) daga cikin Isra'ilawa. Dukan waɗannan da aka hallaka horarru ne.

Karanta cikakken babi L. Mah 20

gani L. Mah 20:25 a cikin mahallin