L. Mah 20:34 HAU

34 Horarrun sojojin Isra'ila, su dubu goma (10,000), suka faɗa wa Gibeya. Yaƙi kuwa ya yi zafi, amma mutanen Biliyaminu ba su san masifa tana gab da su ba.

Karanta cikakken babi L. Mah 20

gani L. Mah 20:34 a cikin mahallin