L. Mah 3:27 HAU

27 Da ya isa can sai ya busa ƙaho a ƙasar tudu ta Ifraimu. Jama'ar Isra'ila kuwa suka gangara tare da shi daga ƙasar tudu. Yana kan gaba.

Karanta cikakken babi L. Mah 3

gani L. Mah 3:27 a cikin mahallin