L. Mah 3:7 HAU

7 Jama'ar Isra'ila kuwa suka manta da Ubangiji Allahnsu, suka yi masa zunubi, suka yi wa gumakan nan Ba'al da Ashtarot sujada.

Karanta cikakken babi L. Mah 3

gani L. Mah 3:7 a cikin mahallin