L. Mah 4:11 HAU

11 Eber, Bakene kuwa, ya ware daga Keniyawa, zuriyar Hobab, surukin Musa, ya kafa alfarwarsa can nesa wajen oak a Za'anannim wanda yake kusa da Kedesh.

Karanta cikakken babi L. Mah 4

gani L. Mah 4:11 a cikin mahallin