L. Mah 4:16 HAU

16 Amma Barak ya runtumi karusan da rundunar har zuwa Haroshet ta al'ummai. Aka kashe dukan rundunar Sisera da takobi, ba wanda ya tsira.

Karanta cikakken babi L. Mah 4

gani L. Mah 4:16 a cikin mahallin