L. Mah 4:18 HAU

18 Sai Yayel ta fito, ta taryi Sisera, ta ce masa, “Shigo nan, ubangijina, kada ka ji tsoro.” Ya kuwa bi ta zuwa cikin alfarwa, ta ɓoye shi bayan labule.

Karanta cikakken babi L. Mah 4

gani L. Mah 4:18 a cikin mahallin