L. Mah 4:2 HAU

2 Ubangiji kuwa ya yarda Yabin Sarkin Kan'ana, wanda yake mulkin Hazor ya ci su da yaƙi. Sisera, wanda yake zaune a Haroshet ta al'ummai, shi ne shugaban sojojin Yabin.

Karanta cikakken babi L. Mah 4

gani L. Mah 4:2 a cikin mahallin