L. Mah 4:20 HAU

20 Ya ce mata, “Ki tsaya a ƙofar alfarwar, idan wani ya zo ya tambaye ki, ‘Ko akwai wani a nan?’ Sai ki ce, ‘Babu.’ ”

Karanta cikakken babi L. Mah 4

gani L. Mah 4:20 a cikin mahallin