L. Mah 5:15 HAU

15 Shugabannin Issaka suna tare da Debora,Hakika, Issaka ya zo, Barak kuma ya zo,Suka bi bayansu zuwa kwari.Amma kabilar Ra'ubainu ta rarrabu,Ba su shawarta su zo ba.

Karanta cikakken babi L. Mah 5

gani L. Mah 5:15 a cikin mahallin