L. Mah 5:17 HAU

17 Kabilar Gad suna tsaya a gabashin Urdun,Kabilar Dan kuma ta tsaya a wuraren kiwo.Kabilar Ashiru ta zauna a bakin teku,Sun zauna a gefen teku.

Karanta cikakken babi L. Mah 5

gani L. Mah 5:17 a cikin mahallin