L. Mah 5:23 HAU

23 Mala'ikan Ubangiji ya ce,“Ka la'anta Meroz,Ka la'anta mazauna cikinta sosai,Gama ba su kawo wa Ubangiji gudunmawa ba,Su zo su yi yaƙi kamar sojoji dominsa.”

Karanta cikakken babi L. Mah 5

gani L. Mah 5:23 a cikin mahallin