L. Mah 6:27 HAU

27 Gidiyon fa ya ɗauki mutum goma daga cikin barorinsa, ya yi yadda Ubangiji ya faɗa masa. Amma domin yana tsoron, mutanen gidansa da na gari, bai yi wannan da rana ba, sai da dare.

Karanta cikakken babi L. Mah 6

gani L. Mah 6:27 a cikin mahallin