33 Dukan Madayanawa kuwa, da Amalekawa, da mutanen gabas suka tattaru. Suka haye, suke kafa sansaninsu a kwarin Yezreyel.
Karanta cikakken babi L. Mah 6
gani L. Mah 6:33 a cikin mahallin