L. Mah 6:35 HAU

35 Ya kuma aiki manzanni a ƙasar Manassa duka. Su kuma aka kirawo su su bi shi. Ya kuma aiki manzanni zuwa ga Ashirawa da Zabalunawa, da Naftaliyawa, su kuma suka zo, suka haɗa kai da shi.

Karanta cikakken babi L. Mah 6

gani L. Mah 6:35 a cikin mahallin