37 To, zan shimfiɗa ulu a masussuka. Idan da safe akwai raɓa a kan ulun kaɗai, ƙasa kuwa a bushe, sa'an nan zan sani za ka ceci Isra'ilawa ta hannuna kamar yadda ka faɗa.”
Karanta cikakken babi L. Mah 6
gani L. Mah 6:37 a cikin mahallin