L. Mah 6:6 HAU

6 Isra'ilawa suka sha ƙasƙanci ƙwarai a hannun Madayanawa. Sai suka yi kuka ga Ubangiji domin ya taimake su.

Karanta cikakken babi L. Mah 6

gani L. Mah 6:6 a cikin mahallin