L. Mah 7:12 HAU

12 Madayanawa, da Amalekawa, da mutanen gabas duka suna nan da yawa a shimfiɗe cikin kwarin, kamar fara. Raƙumansu kuma suna da yawa kamar yashi a bakin teku. Ba wanda zai iya ƙidaya su.

Karanta cikakken babi L. Mah 7

gani L. Mah 7:12 a cikin mahallin