L. Mah 7:15 HAU

15 Da Gidiyon ya ji mafarkin, har da fassarar, sai ya yi sujada, ya koma a sansaninsu na Isra'ilawa. Da ya isa, sai ya ce, “Ku tashi, gama Ubangiji ya ba da rundunar Madayanawa a gare ku.”

Karanta cikakken babi L. Mah 7

gani L. Mah 7:15 a cikin mahallin