L. Mah 7:17 HAU

17 Sa'an nan ya ce musu, “Sa'ad da muka kai sansani, sai ku dube ni, ku yi duk abin da nake yi. Yadda na yi, ku ma ku yi haka.

Karanta cikakken babi L. Mah 7

gani L. Mah 7:17 a cikin mahallin