L. Mah 7:20 HAU

20 Ƙungiyoyi uku ɗin nan suka busa ƙahonin, suka fasa tuluna. Suka riƙe jiniyoyi a cikin hannuwansu na hagu, da ƙahonin busawa a hannuwansu na dama. Sai suka yi kuwa, suka ce, “Takobin Ubangiji da na Gidiyon!”

Karanta cikakken babi L. Mah 7

gani L. Mah 7:20 a cikin mahallin