L. Mah 7:3 HAU

3 Yanzu sai ka ce wa mutanen, ‘Duk mai jin tsoro da mai rawar jiki, ya koma gida!’ ” Da Gidiyon ya gwada su, mutum dubu ashirin da biyu (22,000) suka koma, dubu goma (10,000) suka tsaya.

Karanta cikakken babi L. Mah 7

gani L. Mah 7:3 a cikin mahallin