12 Zeba da Zalmunna, sarakunan nan biyu na Madayana suka gudu, amma ya bi su, ya kamo su. Ya sa dukan rundunarsu ta gigice.
Karanta cikakken babi L. Mah 8
gani L. Mah 8:12 a cikin mahallin