M. Sh 1:1 HAU

1 Waɗannan su ne zantuttukan da Musa ya faɗa wa dukan Isra'ilawa a hayin Urdun cikin jejin Araba daura da Suf, tsakanin Faran, da Tofel, da Laban, da Hazerot, da Dizahab.

Karanta cikakken babi M. Sh 1

gani M. Sh 1:1 a cikin mahallin