M. Sh 1:19 HAU

19 “Sai muka tashi daga Horeb, muka ratsa babban jejin nan mai bantsoro wanda kuka gani a hanyarmu zuwa ƙasar tuddai ta Amoriyawa, kamar yadda Ubangiji Allahnmu ya umarce mu, muka zo Kadesh-barneya.

Karanta cikakken babi M. Sh 1

gani M. Sh 1:19 a cikin mahallin