M. Sh 1:21 HAU

21 Ga ƙasar a gabanku wadda Ubangiji Allahnku yake ba ku, sai ku haura ku mallake ta yadda Ubangiji Allah na kakanninku ya faɗa muku. Kada ku ji tsoro ko ku firgita.’

Karanta cikakken babi M. Sh 1

gani M. Sh 1:21 a cikin mahallin