M. Sh 1:25 HAU

25 Da hannunsu suka ɗebo daga cikin amfanin ƙasar, suka gangaro mana da shi. Suka kuma faɗa mana cewa ƙasa wadda Ubangiji Allahnmu yake ba mu, mai kyau ce.

Karanta cikakken babi M. Sh 1

gani M. Sh 1:25 a cikin mahallin