M. Sh 10:11 HAU

11 Sai Ubangiji ya ce mini, ‘Tashi, ka tafi, ka kama tafiyarka a gaban jama'an nan domin su je, su shiga, su mallaki ƙasar da na rantse wa kakanninsu, zan ba su.’ ”

Karanta cikakken babi M. Sh 10

gani M. Sh 10:11 a cikin mahallin