M. Sh 10:4 HAU

4 Ubangiji kuwa ya sāke rubuta dokoki goma a allunan kamar na farko, wato dokoki goma ɗin nan da Ubangiji ya faɗa muku a dutse ta tsakiyar wuta a ranar taron. Sai Ubangiji ya ba ni su.

Karanta cikakken babi M. Sh 10

gani M. Sh 10:4 a cikin mahallin